2 Sarakuna 21:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Manasse yana da shekara goma sha biyu sa’ad da ya zama sarki, ya yi mulki shekara hamsin da biyar a Urushalima. Sunan mahaifiyarsa Hefziba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Manassa yana da shekara goma sha biyu sa'ad da ya ci sarauta. Ya yi shekara hamsin da biyar yana sarauta a Urushalima. Sunan tsohuwarsa kuwa Hefziba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |