2 Sarakuna 20:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Hezekiya ya ce, “Maganar Ubangiji da ka faɗa ta yi kyau.” Gama ya yi tunani cewa, “Ai, ba ni da damuwa, tun da yake za a yi zaman lafiya da salama a kwanakina.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Sarki Hezekiya kuwa ya fahimci za a yi zaman lafiya da salama a zamaninsa, don haka ya amsa ya ce, “Jawabin da ka kawo mini daga wurin Ubangiji yana da kyau.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |