2 Sarakuna 20:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Sai annabi Ishaya ya tafi wurin Sarki Hezekiya ya tambaye shi ya ce, “Me mutanen nan suka ce, kuma daga ina suka fito?” Sai Hezekiya ya ce, “Daga ƙasa mai nisa. Daga Babilon.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Sai annabi Ishaya ya tafi wurin sarki Hezekiya ya ce masa, “Daga ina ne waɗannan mutane? Me suka ce maka?” Hezekiya ya amsa, ya ce, “Sun zo daga ƙasa mai nisa, wato Babila.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |