2 Sarakuna 19:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Saurara! Zan sa masa wani ruhun da zai sa yă ji wata jita-jitar da za tă sa yă koma ƙasarsa. A can zan sa a kashe shi da takobi a ƙasarsa.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Ga shi, zan sa wani ruhu a cikinsa da zai ji jita-jita, har ya koma ƙasarsa, zan sa a kashe shi da takobi a ƙasarsa.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |