2 Sarakuna 19:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Ka kasa kunne, ya Ubangiji, ka ji; ka buɗe idanunka ya Ubangiji ka gani; ka saurari kalmomin da Sennakerib ya aiko don yă yi wa Allah mai rai ba’a. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Ka kasa kunne, ya Ubangiji, ka yi. Ka buɗe idanunka, ya Ubangiji, ka gani, ka kuma ji irin maganar Sennakerib wadda ya aiko don a yi wa Allah mai rai ba'a. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |