2 Sarakuna 19:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 “Ku faɗa wa Hezekiya sarkin Yahuda, kada ka bar allahn da kake dogara gare shi yă ruɗe ka cewa, ‘Urushalima ba za tă fāɗi a hannun sarkin Assuriya ba.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 “Ku faɗa wa Hezekiya Sarkin Yahuza, kada ya yarda Allahnsa wanda yake dogara gare shi ya yaudare shi da yi masa alkawari, cewa Sarkin Assuriya ba zai ci Urushalima ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |