2 Sarakuna 18:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Ya aikata abin da yake daidai a gaban Ubangiji yadda kakansa Dawuda ya yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Ya aikata abin da yake mai kyau a gaban Ubangiji kamar yadda kakansa, Dawuda, ya yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
In ka aikata dukan abin da na umarce ka, ka yi tafiya a hanyoyina, ka kuma yi abin da yake daidai a idanuna ta wurin kiyaye farillaina da umarnaina, kamar yadda Dawuda bawana ya yi, zan kasance tare da kai. Zan gina maka masarauta mai dawwama kamar wadda na gina wa Dawuda, zan kuma ba da Isra’ila gare ka.