2 Sarakuna 18:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Suka kira sarki, sai Eliyakim ɗan Hilkiya sarkin fada, da Shebna magatakarda, da Yowa ɗan Asaf marubuci suka je wurinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Sa'ad da suka kira sarki, sai Eliyakim ɗan Hilkiya, wanda yake wakilin gidan sarki, da Shebna magatakarda, da Yowa ɗan Asaf marubuci, suka fito. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |