2 Sarakuna 18:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 A shekara ta goma sha huɗu ta mulkin sarkin Hezekiya, sai sarki Sennakerib sarkin Assuriya ya kai farmaki wa biranen Yahuda masu katanga ya kuma kama su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 A shekara ta goma sha huɗu ta sarautar sarki Hezekiya, sai Sennakerib, Sarkin Assuriya, ya kawo wa dukan birane masu garu na Yahuza yaƙi, ya kuwa ci su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |