2 Sarakuna 17:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 A shekara ta goma sha biyu ta mulkin Ahaz sarkin Yahuda, Hosheya ɗan Ela ya zama sarkin Isra’ila a Samariya, ya kuma yi mulki na shekara tara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 A shekara ta goma sha biyu ta sarautar Ahaz Samariya Yahuza, Hosheya ɗan Ila ya ci sarautar Isra'ila a Samariya. Ya yi mulki shekara tara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |