2 Sarakuna 16:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 Ahaz ya huta tare da kakanninsa, aka kuma binne shi da su a Birnin Dawuda. Hezekiya ɗansa kuma ya gāje shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki20 Ahaz ya mutu, aka binne shi a makabartar kakanninsa a birnin Dawuda. Sai ɗansa, Hezekiya, ya gaji sarautarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |