2 Sarakuna 16:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Uriya firist kuwa ya yi duk abin da Sarki Ahaz ya umarta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Uriya firist kuwa, ya yi dukan abin da sarki Ahaz ya umarta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sarkin Ahaz ya umarci Uriya cewa, “A kan babban sabon bagade, ka miƙa hadayar ƙonawa ta safe, da hadayar hatsi ta yamma, da hadayar sarki ta ƙonawa da hadayarsa ta hatsi, da hadaya ta dukan jama’ar ƙasar, tare da hadayan hatsinsu da kuma ta sha. Ka yayyafa jinin hadayun ƙonawa a kan bagade. Amma zan yi amfani da bagaden tagulla don neman bishewa.”