2 Sarakuna 15:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji yadda mahaifinsa ya yi. Bai bar aikata zunuban Yerobowam ɗan Nebat, wanda ya sa Isra’ila suka yi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji kamar yadda kakanninsa suka yi. Bai rabu da zunuban Yerobowam ɗan Nebat ba, wanda ya sa mutanen Isra'ila su yi zunubi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |