2 Sarakuna 15:36 - Sabon Rai Don Kowa 202036 Game da sauran ayyukan mulkin Yotam da aikin da ya yi, duk a rubuce suke a cikin littafin tarihin sarakunan Yahuda. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki36 Sauran ayyukan Yotam, da dukan abin da ya yi, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Yahuza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |