2 Sarakuna 15:27 - Sabon Rai Don Kowa 202027 A shekara ta hamsin da biyu ta mulkin Azariya sarkin Yahuda, Feka ɗan Remaliya ya zama sarkin Isra’ila a Samariya, ya yi mulki shekara ashirin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki27 A shekara ta hamsin da biyu ta sarautar Azariya Sarkin Yahuza, Feka ɗan Remaliya ya ci sarautar Isra'ila a Samariya. Ya yi mulki shekara ashirin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |