2 Sarakuna 15:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 Game da sauran ayyukan mulkin Fekahiya, duk a rubuce suke a cikin littafin tarihin sarakunan Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki26 Sauran ayyukan Fekahiya, da dukan abin da ya yi, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |