2 Sarakuna 15:23 - Sabon Rai Don Kowa 202023 A shekara ta hamsin ta mulkin Azariya sarkin Yahuda, Fekahiya ɗan Menahem ya zama sarkin Isra’ila a Samariya, ya kuma yi mulki shekara biyu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki23 A shekara ta hamsin ta sarautar Azariya Sarkin Yahuza, Fekahiya ɗan Menahem, ya ci sarautar Isra'ila a Samariya. Ya yi mulki shekara biyu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |