2 Sarakuna 15:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 Game da sauran ayyukan mulkin Menahem, duk a rubuce suke a cikin littafin tarihin sarakunan Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki21 Sauran ayyukan Menahem, da dukan abin da ya yi, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |