2 Sarakuna 15:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Yana da shekara goma sha shida sa’ad da ya zama sarki, ya kuma yi mulki a Urushalima shekara hamsin da biyu. Sunan mahaifiyarsa Yekoliya daga Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Yana da shekara goma sha shida sa'ad da ya ci sarauta, ya kuwa yi mulki shekara hamsin da biyu a Urushalima. Sunan tsohuwarsa, Yekoliya ta Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |