2 Sarakuna 15:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 A shekara ta talatin da takwas ta mulkin Azariya sarkin Yahuda, Menahem ɗan Gadi ya zama sarkin Isra’ila, ya yi mulki a Samariya shekara goma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 A shekara ta talatin da tara ta sarautar Azariya, Sarkin Yahuza, Menahem ɗan Gadi, ya ci sarautar. Ya yi shekara goma a Samariya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |