2 Sarakuna 15:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Shallum ɗan Yabesh ya zama sarki a shekara ta talatin da tara ta mulkin Uzziya sarkin Yahuda, ya kuma yi mulki na wata ɗaya a Samariya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Shallum ɗan Yabesh ya ci sarauta a shekara ta talatin da tara ta sarautar Azariya Sarkin Yahuza. Ya yi mulki wata ɗaya a Samariya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |