2 Sarakuna 15:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Sai Shallum ɗan Yabesh ya ƙulla wa Zakariya maƙarƙashiya. Ya tasam masa a gaban jama’a, ya kashe shi, ya kuma gāje shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Shallum ɗan Yabesh ya ƙulla masa maƙarƙashiya, ya buge shi a Ibleyam, ya kashe shi, sa'an nan ya hau gadon sarautarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |