2 Sarakuna 15:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 A shekara ta ashirin da bakwai ta mulkin Yerobowam sarkin Isra’ila, Azariya ɗan Amaziya, sarkin Yahuda ya fara mulki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 A shekara ta ashirin da bakwai ta sarautar Yerobowam na biyu Sarkin Isra'ila, Azariya ɗan Amaziya Sarkin Yahuza, ya ci sarauta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |