2 Sarakuna 14:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 Sa’an nan dukan mutanen Yahuda suka ɗauki Azariya, wanda yake ɗan shekaru goma sha shida da haihuwa, suka naɗa shi sarki a madadin mahaifinsa Amaziya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki21 Sai dukan mutanen Yahuza suka ɗauki Azariya mai shekara goma sha shida, suka sarautar da shi don ya gāji tsohonsa Amaziya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |