2 Sarakuna 13:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji ta wurin bin zunuban Yerobowam ɗan Nebat, wanda ya sa Isra’ila ta aikata, bai kuwa guje musu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Ya aikata mugunta a gaban Ubangiji, gama ya aikata irin zunuban Yerobowam ɗan Nebat, wanda ya sa Isra'ilawa su yi zunubi. Bai rabu da zunuban Yerobowam ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |