2 Sarakuna 13:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Yowash ya huta da kakanninsa, Yerobowam kuwa ya gāje shi. Aka binne Yehowash a Samariya tare da sarakunan Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Yehowash kuwa ya mutu, aka binne shi a Samariya, inda ake binne sarakunan Isra'ila, sai Yerobowam na biyu ya gāji gadon sarautarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |