2 Sarakuna 13:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 A shekaru talatin da bakwai ta Yowash sarkin Yahuda, Yehowash ɗan Yehoyahaz ya zama sarkin Isra’ila a Samariya, ya kuma yi mulki shekaru goma sha shida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 A shekara ta talatin da bakwai ta sarautar Yowash Sarkin Yahuza, Yehowash ɗan Yehowahaz ya ci sarautar Isra'ila a Samariya. Ya yi shekara goma sha shida yana sarauta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |