2 Sarakuna 12:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 A wannan lokaci, Hazayel sarkin Aram ya haura, ya kai wa Gat hari, ya kuma ci ta da yaƙi. Sa’an nan ya juya don yă yaƙi Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 Hazayel Sarkin Suriya kuwa ya tafi ya yi yaƙi da Gat har ya cinye ta, ya kuma shirya zai yi yaƙi da Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |