2 Sarakuna 10:34 - Sabon Rai Don Kowa 202034 Game da sauran ayyukan mulkin Yehu, da dukan abin da ya yi, a rubuce suke a cikin littafin tarihin sarakunan Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki34 Sauran ayyukan Yehu da dukan abin da ya yi, da dukan ƙarfinsa an rubuta su a littafin tarihin sarakuna Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |