2 Sarakuna 10:29 - Sabon Rai Don Kowa 202029 Duk da haka, bai rabu da zunuban Yerobowam ɗan Nebat, wanda ya sa Isra’ila ta aikata ba, wato, yin sujada ga siffofin maruƙa na zinariya a Betel da kuma Dan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki29 Amma bai rabu da zunubin Yerobowam ɗan Nebat ba, wanda ya sa Isra'ila su yi zunubi. Siffofin maruƙa biyu suna nan a Betel da Dan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |