2 Sarakuna 10:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Sai ya umarta ya ce, “A kama su da rai!” Aka kuwa kama su aka yayyanka kusa da rijiyar Bet-Eked, su arba’in da biyu. Ba a bar wani da rai ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Yehu kuwa ya ce, “Ku kama su da rai.” Sai suka kama su da rai, suka karkashe su a ramin Bet-eked, su arba'in da biyu ne, ba a rage ko ɗaya a cikinsu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |