2 Sarakuna 10:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Saboda haka Yehu ya kashe duk waɗanda suka rage na iyalin Ahab a Yezireyel, tare da dukan fadawansa da aminansa da firistocinsa, ba a bar masa kowa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Haka kuwa Yehu ya karkashe waɗanda suka ragu na gidan Ahab a Yezreyel, wato dukan manyan mutanensa, da abokansa, da firistocinsa. Bai rage masa ko guda ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |