2 Sarakuna 1:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Da jin haka sai sarki ya sāke aiken wani kaftin tare da waɗansu sojojinsa hamsin wurin Iliya. Kaftin ya ce wa Iliya, “Mutumin Allah, ga abin da sarki ya ce, ‘Ka sauko, nan take ka zo!’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Sarki kuma ya sāke aiken wani shugaba tare da mutum hamsin. Suka tafi, shugaban ya ce wa Iliya, “Ya mutumin Allah, sarki ya umarta ka sauko da sauri.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |