2 Samaʼila 8:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Sa’ad da Arameyawan Damaskus suka zo don su taimaki Hadadezer sarkin Zoba, sai Dawuda ya karkashe dubu ashirin da biyunsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Suriyawan Dimashƙu kuwa, suka zo don su taimaki Hadadezer, Sarkin Zoba, Dawuda kuwa ya kashe Suriyawa dubu ashirin da dubu biyu (22,000). အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |