2 Samaʼila 6:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Fushin Ubangiji kuwa ya ƙuna a kan Uzza domin aikin rashin bangirma, saboda haka Allah ya buge shi ya kuma mutu a can kusa da akwatin alkawarin Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Ubangiji ya husata da Uzza, ya buge shi, ya mutu nan take kusa da akwatin alkawarin Allah, saboda ya taɓa akwatin alkawari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |