2 Samaʼila 6:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Da suka kai masussukar Nakon, sai Uzza ya miƙa hannu don yă riƙe akwatin alkawarin Allah, gama shanun sun yi tuntuɓe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Da suka zo masussukar Kidon, sai Uzza ya miƙa hannunsa ya riƙa akwatin alkawarin Allah, gama takarkaran sun yi kwarangyasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |