2 Samaʼila 4:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 sa’ad da wani mutum ya ce mini, ‘Shawulu ya mutu,’ yana tsammani ya kawo labari mai daɗi ne, na kama shi na kashe a Ziklag. Ladar da na ba shi ke nan saboda labarinsa! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 sa'ad da wani ya kawo mini labari cewa, ‘Saul ya mutu,’ mutumin ya yi tsammani albishir ne ya kawo mini, sai na kama shi na kashe shi a Ziklag. Ladan da na ba shi ke nan saboda labarinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |