2 Samaʼila 4:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Sa’ad da Ish-Boshet ya ji labari cewa Abner ya mutu a Hebron, sai ya karaya, sai dukan hankalin Isra’ila ya tashi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Da Ish-boshet, ɗan Saul, ya ji labari Abner ya mutu a Hebron, sai gabansa ya faɗi. Dukan mutanen Isra'ila kuma suka tsorata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |