2 Samaʼila 3:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 To, Shawulu yana da ƙwarƙwarar da ake kira Rizfa, ’yar Aiya. Sai Ish-Boshet ya ce wa Abner, “Don me kake kwana da ƙwarƙwarar mahaifina?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Saul yana da ƙwarƙwara mai suna Rizfa, 'yar Aiya. Sai Ish-boshet ya ce wa Abner, “Me ya sa ka kwana da ƙwarƙwarar tsohona?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |