2 Samaʼila 3:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Sai Dawuda ya aiki manzanni zuwa wurin Ish-Boshet ɗan Shawulu cewa, “Ka ba ni matata Mikal wadda na biya sadakinta da loɓa ɗari na Filistiyawa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Sa'an nan Dawuda ya aiki manzanni zuwa wurin Ish-boshet, ɗan Saul, ya ce, “Ka ba ni matata, Mikal, wadda na biya sadakinta da loɓa ɗari ta Filistiyawa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |