2 Samaʼila 3:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Aka daɗe ana yaƙi tsakanin gidan Shawulu da gidan Dawuda. Dawuda kuwa ya yi ta ƙara ƙarfi, yayinda gidan Shawulu ya yi ta raguwa a ƙarfi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Gidan Saul da gidan Dawuda suka daɗe suna yaƙi da juna. Ƙarfin gidan Dawuda ya yi ta ƙaruwa, amma na gidan Saul ya yi ta raguwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |