2 Samaʼila 24:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Dawuda ya ce wa Gad, “Na shiga uku. Gara mu fāɗa a hannuwan Ubangiji gama alherinsa da girma yake. Amma fa kada ka bar ni in fāɗa a hannun mutane.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Dawuda kuwa ya ce, “Na shiga uku, gara in faɗa a ikon Ubangiji, gama shi mai rahama ne, da in faɗa a ikon mutum.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |