2 Samaʼila 23:28 - Sabon Rai Don Kowa 202028 Zalmon, mutumin Aho, da Maharai, mutumin Netofa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sa’ad da dukan hafsoshin soja tare da mutanensu suka ji cewa sarkin Babilon ya naɗa Gedaliya a matsayin gwamna, sai suka zo wurin Gedaliya a Mizfa. Mutanen da suka zo su ne, Ishmayel ɗan Netaniya, Yohanan ɗan Kareya, Serahiya ɗan Tanhumet mutumin Netofa, Ya’azaniya ɗan mutumin Ma’aka, tare da mutanensu.