2 Samaʼila 23:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 A lokacin girbi, uku daga cikin shugabanni talatin suka gangaro zuwa wurin Dawuda a kogon Adullam. A lokacin kuwa sojojin Filistiyawa sun kafa sansani a Kwarin Refayim. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Sai jarumawa uku daga cikin jarumawa talatin, suka tafi wurin Dawuda a kogon Adullam, gab da lokacin girbi. A lokacin kuwa Filistiyawa sun kafa sansani a kwarin Refayawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |