2 Samaʼila 23:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Na biye da Agiyi a matsayi, shi ne Shamma ɗan Agi, mutumin Harar. Sa’ad da Filistiyawa suka taru a wani wurin da take gona cike da waken barewa, sai rundunar Isra’ila suka gudu daga Filistiyawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Biye da Ele'azara kuma, sai Shamma, ɗan Agi, daga Harod. Filistiyawa suka taru a Lihai, inda akwai wata gonar wake. Isra'ilawa kuwa suka guji wa Filistiyawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |