2 Samaʼila 22:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 “A cikin wahalata na yi kira ga Ubangiji; na yi kira ga Allahna. Daga cikin haikalinsa ya saurare muryata; kukata ta zo kunnensa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 A cikin wahalata na yi kira ga Ubangiji, Na yi kira ga Allah domin taimako. Daga cikin Haikalinsa ya ji muryata, Ya kasa kunne ga kukana na neman taimako. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |