2 Samaʼila 21:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Sarki ya ware Mefiboshet ɗan Yonatan jikan Shawulu, saboda rantsuwar da take tsakanin Dawuda da Yonatan, ɗan Shawulu a gaban Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Amma sarki ya ware Mefiboshet, ɗan Jonatan, wato jikan Saul, saboda rantsuwar da yake tsakaninsa da Jonatan, ɗan Saul. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |