2 Samaʼila 2:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Dawuda kuma ya tafi tare da dukan mutanen da suke tare da shi, kowa da iyalinsa, suka zauna a Hebron da garuruwansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Ya kuma tafi tare da mutanen da suke tare da shi, kowa da iyalinsa. Suka zauna a garuruwan Hebron. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |