2 Samaʼila 19:32 - Sabon Rai Don Kowa 202032 To, Barzillai fa tsoho ne, mai shekara tamanin. Ya tanada wa sarki a lokaci da yake Mahanayim, gama shi attajiri ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki32 Barzillai kuwa tsoho ne, yana da shekara tamanin. Ya taimaki sarki da abinci sa'ad da sarki yake a Mahanayim, gama shi attajiri ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |