2 Samaʼila 19:31 - Sabon Rai Don Kowa 202031 Barzillai mutumin Gileyad shi ma ya zo daga Rogelim don yă ƙetare Urdun tare da sarki, yă kuma sallame shi daga can. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki31 Barzillai Bagileyade kuma ya gangara daga Rogelim zuwa wurin sarki domin ya yi wa sarki rakiya zuwa hayin Urdun. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |